Son Rai – Chapter Seven
by Aysha A Bagudo*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
.
"Wallahi umma ba turaren kowa ne a jikina ba, Wanda nake amfani dashi "
"Karya kike yi , dan ubanki wannan ba kamshi turarenki bane ,ta jijigata tare da makata akan kujerar three sister har school bag dinta na fad'uwa "ni zaki yiwa karya yesmin ?
"Yesmin bin maza kika fara?
" ko wasa da maza kike yi school ?
Cike da matsanancin tsoro da gigita tace "Allah umma ba..bana bin maza "Kuma bana wasa da maza "
"To kamshi turaren uban wa nake ji a jikinki, wannan. . .