Cutar Da Kai – Chapter Sixty-seven
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
Romancing dinta ya shiga yi tun tana zamewa har ta hakura dan yafi karfinta bai barta ba sai daya gurjeta son ransa ya gamsar da kanshi sannan ya barta ,ta tashi fuskarta a haɗe tamkar bata taɓa dariya ba ta shiga bathroom tayi wanka ta fito d'aure da towel ta tsaya gaban mirrow tana goge gashinta da gefen towel din .
yana jin motsin fitowarta ya juyo ya fuskanci inda take tana d'aure da towel a qirjinta yayinda skin dinta ke zuba wani kyalli saboda ruwan wanka dake gangara. . .