Cutar Da Kai – Chapter Sixty-six
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
"Baby love na gode na gode da alfarmar da kika min jiya , a kullum ina alfahari da nine mutumin daya soma samun martabanki ta diya mace ,duk da abubuwan da sukayita faruwa hakan bai sa kin watsar da kanki ba, kin rike min mutuncinki ." ta zare jikinta daga nashi tana masa wani irin kallo wanda yasa jikinsa mutuwa ,a sukwane ya riko laulausan tafin hannuta cikin nasa yana massaging a hankali "muntuncika ma na rike ?
" yes baby love mutuncina kike rike mana , Kuma hakan yasa nake ƙara ganin kimarki da. . .