Cutar Da Kai – Chapter Sixty-four
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
A qalla ya dauki sama da minti talatin yana zagaye dakin kafin daga baya ya tsaya cak goye da hannuwansa duka kamar wanda aka dasa tsabar tashin hankali, Idanunshi sun kada sun yi jazir " yanzu da zafin zuciya ya kwashesheni na saki kisna da yake kenan zanyi da rayuwata ?, ya tambayi kanshi yana furzar da iska daga bakinsa " da kuwa ka cuci kanka ka cuci rayuwarka zuciyarsa ta bashi amsa da hakan cike da sanyin jiki ya k'arasa wordrobe dinsa
ya dauko wata karamar akwati wanda ya adana karamin. . .