Cutar Da Kai – Chapter Sixty-one
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
bismillahirrahmanirrahim
A natse ya cigaba da kallonta yana tunanin yadda zai goge komai daya faru acikin kwakwalwarsa , yasan tayi masa laifi mai girma da tsayawa a rai wanda ita kanta ta yarda kuma ta amince da cewar ta aikata masa laifi, yayinda wasu laifikan da tayi masa tayi ne a dalilin gudumuwar da afra ta bayar a rayuwarta ,afra muguwar macece kuma azzaluma wacce ta zamo fasagurbi a cikin al'umma da yan'uwanta ya dai. . .