Cutar Da Kai – Chapter Forty-seven
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
"Mumy ki tsaya kiji me shi ya fada min kafin nima na fada masa haka " "bazan tsaya ba mara kunya dan
Bana bukatar jin komai daga bakinki ,"kullum yaro yana cikin bakincikinki daga taimako zaki kasheshi ,wallahi su ummi basu kyauta min ba da basu miki dukan Kawo wuka ba , dan dani nazo dukan mutuwa zan miki sai naga kin kasa numfashi duk maganar da mumy take ba tace mata qala ba tana. . .