Cutar Da Kai – Chapter Forty-six
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
..Muradi dake parlour a zaune ya jiyo kararta yace "sarkin tsoro kenan " da kamar bazai tashi ba sai kuma yaji yana ra'ayin tashi ya duba yaga yadda zasu kare da mutanen nata , shigarsa ke da wuya ya ganta kwance flat a kasa bata numfashi towel din dake d'aure ajikinta yayi ta kanshi bai tsaya wani bi ta kan suturta mata jikinta ba ya isa inda take kwance cike da matsanancin tashin. . .