Cutar Da Kai – Chapter Seventeen
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
"Aunty zee , aliyu sakina wato ni iyayenmu abu daya ne ,uncle garba shine mahaifin aunty zee , sai uncle yahaya wanda ake kira da bature shima yana da ya'yansa ,sai haroon wanda ya kasance mahaifin Aliyu sai salaha wacce ta kasance mahaifiyata , dukkaninsu uwa ɗaya uba ɗaya suke gabad'ayasu hajiya sakina ce ta haifesu wacce muke kira da hajiya kayi sanadin aure ne ya kawota garin lagos da zama ita da mijinta alhaji sani sai dai asalinsu ita da mijinta zarma ne wato yaren zabarmawa , haifaffun kauyen ilo ne dake ƙar. . .