Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacin
    muwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayya
    ya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa an
    tabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take..
    Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno da
    lokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram,
    yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ?
    “Ga bunayya da jarabar son ya’yan tsiya, Sam baya kara a
    ta wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya ya
    yanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba da
    karatu shi da muwaddat , da kuma kulla halaka mai karfi
    a tsakanin yaran marigayi akram
    da zasu tafi ummi tace abar mata akram Amman
    bunayya yaki, kmr zatayi kuka tace “,ka d’auke min
    yarinyata, gashi zaka sake nisanta da ita ,Dan jikan nawa
    da nake kallo nake ji dadi a raina shima zaka nisanta
    dashi yanxu ka kyauta min kenan bunayya?
    “Yayi shiru yaki cewa komai sai idanunshi daya zuba
    mata , “shikenan ka tashi ku tafi Allah ya kai ku lafiya
    ‘ummi .
    Ta saurin katse shi ta hanyar cewa “karka ce min komai
    bunayya ,guduna dai kake yi da akram kmr wata Mayya?
    “da itace ni da yanzu nagama daku iyayensa , “ummi
    bazaki fahimci abinda nake nufi ba “tabbas bazan
    fahimta ba muddin ba bar min shi kukayi ba, muwaddat
    dake zaune tace “ummi ki daina damuwa idan dai akan
    akram ne gashi nan, za’a kawo kayansa tunda bunayya
    yaji ta fad’i hk.
    ya dinga zabga mata harararta yana take mata kafa
    ,amman ta sharesa.
    Ummi ta numfasa kana taja naunayen ajiyar zuciya ta
    sauke tana dubanshi ,sannan tace “ka daina harararta ni
    yakamata ka harara ba ita ba , wai ni na ta’ba gani irin hk
    “ni fa na haifeka, muwaddat kuwa haihuwarta ce kawai
    banyi ba ‘
    “gashi nan ummi Allah ya ta yaki riko nima ki bar gani
    laifina ,daman itace tace kar abar miki shi, muwaddat ta
    kalleshi a firgice cike da matsanancin tsoro,” rabu dashi
    mamana nasan shirinsa ne kawai , bazaki ta’ba fad’ar hk
    ba
    “wallahi ummi “,yi shiru abunki ,Allah dai ya tsare mun ku
    yayi muku albarka ya azirtaku da zuria na gari .
    Cikin watani bakwai datayi cikin a kasar Spain , tabbas
    ita kanta tasan idanunta sun k’ara bud’ewa, Wanda yasa
    ta kara wayewa ta d’auko darasi daban daban ban da
    kyau da yar kiba data kara
    sanye take cikin wasu had’d’adun fararen kayan bacci
    riga iya cinyarta masu sharara dan babu abinda ya boye
    ajikinta hatta kan nipples dinta ana iya hango
    tsayuwarsu ,gabad’aya jikinta banda fitar da shekin
    hasken hutu ,babu abinda suke,tayi kya osai cikin
    kayan ,sai kamshi take zubawa.
    tana gama k’arasowa inda yake taja ta
    a akansa
    tare da rike kungunta da hannu day’a tana girgiza masa
    kirjinta dake cike bammmm. tana dubansa cike da
    matsanancin so, ahankali ya lumshe idanunshi saboda
    daddan kamshinta daya kaiwa hancinsa ziyara
    ya kai hannunsa ya kamo hannuta ,ya rike cikin nashi
    yana messaging ahankali ahankali ,batare daya d’ago ba
    ,har lokacin idanunsa na kan screen din system
    muryarta cike da shagwa’ba tace “my lolo ….tun kafin ta
    fad’i abinda take son fad’a ya d’ago ya zuba mata
    tsumammun idanunsa yana kare mata kallo, matsowa
    tayi sosai ta matsar da system din gabansa gefe , ta
    fad’a jikinsa tana fitar da wani numfashi,take
    numfashinsa ya nemi d’aukewa zuciyoyinsu ne yashiga
    dokawa cikin kasalalliyar muryarsa yace “sorry my
    baby ,my aunty my everything kin kasa bacci ko?
    ta kashe masa idonta day’a, ala’mun eh “na sani a irin
    sabon da muka yiwa juna ba zaki iya bacci batare dani
    ba..
    “wallahi har tunani nake randa zakayi min nisa ,dan
    bansan yadda zan yi da rayuwata ba?
    ,ya kai bakinsa ya bata hot kiss “don’t worry my baby
    duk inda zani kafata kafarki, kece dadina zumana ,
    rayuwata ,duniyata, komai nawa idan babu ke a cikinsa
    babu jin dadi rayuwa , wannan zumar taki mai dan
    banzar dadin nan ,yaushe zan iya barinki , ai na ridaga
    nazama bita zaizai tayi murmushi tace ‘kai my lolo
    kaima fa ba baya ba gurin
    “Gurin me ?
    nnea akirjinsa,
    Ya tambayeta yana juyo daita ya
    bombom dinta akan joystick dinsa ya tura hannunsa
    duka cikin rigarta “uhmmmmmm Ina jinki baby ?
    Murmushi kawai tayi ta waske tare da canza a kalar
    maganarta ” wai ma na tambayeka cikin mace da
    namiji wa yafi wani jin dadi ne?
    “A Ina kenan ya amsa Mata da hakan ,duk da ya fahimci
    inda maganarta ta dosa kana
    ya lumshe idanunsa yana shafa brest dinta hade da
    murza kan nipples dinta dake tsaye tamkar bata ta’ba
    haihuwa ba
    Sai data sake manne bayanta zuwa bombom dinta da
    suka baje akan joystick dinsa sannan tace ” agurin sex
    mana’
    “Sake Juyo daita yayi suna fuskantar juna sosai ,while
    numfashinsu na gauraya guri day’a ,kafin daga baya yace
    “gaskiya namiji yafi mace jin dadi, ko kuma ince..
    kai kuma fa kuna jin dadi fa, dan ace wai kamar mutun
    ne ya d’auki abun soso kunne yana soso kunnensa,
    “kunnane yake jin dadi ko kuma abun soso kunnane
    yake jin dadi ?
    “to kinga kunnanen yake jin dadi ,wannan ne ya tabbatar
    da mata sun fi maza jin dadi a lokacin jima’i ,amman fa
    mazan ma suna jin dadi soso dan wallahi idan ka hau
    mace , yadda zaka ke ji kanka
    zaka dinga ji ne gabad’aya jikinka ya d’auki wani canji, kai
    kanka baka san a ina kake ba, zaka dinga jin wani irin
    dadi wallahi har inda baya felling ajikin mutun, kamar
    misali gwiwar kafa ,kinga gwaiwar kafa shine koda ka
    ta’ba babu dadi anan gurin ko ,amman lokacin da kake
    having sex har gurin zaka dinga jin dadin yana kaima
    ,musamman idan zakayi relexing wayyo Allah dadi ya
    k’arasa fad’ar haka hade da rungumeta sosai ajikinsa
    yana shafata “allah mun gode mak
    ka sanya mata
    acikin rayuwarmu..
    sosai tashige jikinsa tana aika
    a wasu sakoni na
    musamman wanda ke neman tarwasa masa
    kwalkwaluwa ,dan gabad’aya ya rasa yadda zai yi da
    rayuwarsa dan dadi, hannusa yasa ya d’agota yana
    kissing dinta har sai daya zautar daita kamar yadda take
    k’ok’arin yi masa ,daga bisani ya had’e bakinsu, idanunta
    ta lumshe tana k’ok’arin rabasa da yar singlet din jikinsa
    har tayi nasarar rabasa dashi ta daura harshenta akan
    nipples dinsa tana lasa kmr tasamu sweet, ban da fitar
    numfashinsu ba kajin motsin komai a parlour’n , aikin da
    bata barshi ya k’arasa kenan ba ,suka fad’a duniyar
    soyewa ,gyara mata kwanciya yayi anan kan kujera had’e
    da zare yar rigar baccin jikinta anan kan kujera suka lula
    duniyar ma’aurata, sun dade akan kujera suna gurzar
    juna ,sam baya gajiya daita ,sabutu kawai bunayya yake
    zubawa dan dadi dake Kai masa ziyara, ahankali ya
    dinga binta had’e da tallabo bombom dinta sama
    ,yayinda ita Kuma hannuwanta duka ke faman aikin
    murza kan nipples dinsa….
    Tsawon a wa daya Yana gurzata gashi Sam bata ga
    alamun zai barta ba ,yasa tasoma tutturesa “my Lolo ni
    fa gaji “0k ai na kusa ,ya kusan sai daya sake d’aukar
    wani 30 minti gabad’aya kasanta zafi yake mata ,juya
    yayi ya rike bombon dinta da hannuwansa ya dinga zuba
    mata sai da yayi realize sannan ya barta byn suka yi
    wanka suka shige cikin bargo manne da juna ,can cikin
    dare tasoma jin Yana lulubarta “meye
    ma my Lolo
    tayi mgnr cike da shagwa’ba ?
    “Zan Kara ne .
    Bacci nake ji plz Kai fa likita ne kasan
    to much of
    sex abinda yake janyowa yanzu ma zanyi samun ciki ya
    zamoto yawon kusantata da kake cikin yaki zama ‘babu
    wani illa kawai idan dai dai bazaki barni nayi ba na barki “
    ‘To ka barni dan nagaji wallahi “
    Tana fad’ar haka ya juya Mata baya kallon bayansa
    kawai tayi ta matsa can nesa dashi tayi kwanciyarta
    ,wannan shine farko da suka nisanta junansu
    Aiko bunayya yaji haushi dan haka ya shareta bai sake
    nemanta a shimfida ba ,sai dai tsiro mata da iskanci iri iri
    sai suna zaune akama kiransa a waya
    Wata rana da misalin karfe tara na dare suna zaune a
    parlour’n suna kallon American film ,wayar bunayya ta
    d’auki k’ara ,kusan sau uku kenan ana Kiran wayar
    Amman yaki picking ,Nan take zuciya ta kawo mata
    wuya saboda ta tsani akirasa yaki d’aukar waya ,agurinta
    alamun bashi da gaskiya ne ,jin har lokacin yaki d’auka
    tace “malam baka da gaskiya ne kana jin wayarka tana
    ringing amman kaki d’aukar wayarka ?
    Yace “naji mana
    “And pick your call now “take yace “bazan d’auka ba
    friend ne “
    “Friend dinsa Kuma babu Wanda batasan sunansu ba
    ,wasu tasansu a zahiri wasu Kuma bata sansu a zahiri
    ba sai sunansu kawai ‘
    Muryarta a sanyaye tace “wa
    ga cikin ?
    “Baki san wannan ba
    Gashi still ana cigaba da Kiran w yar Amman yaki
    picking tsam ta tashi daga inda take zaune ta koma kusa
    dashi sosai aiko ya d’auki wayarsa caraf ya jefa cikin
    aljihu take tace “a’a meye mening din yin haka ?
    ‘Malam fito da waya ka bani naga waye ya kiraka”
    Ya hade rai yayi sosai tare da cewa “sannu ummi “this is
    not your phone is mine dan haka no need sai kin ga
    Wanda ya kirani “
    “Ai kuwa idan kana neman zaman lafiyarka Dani ka fito
    da wayar nan ka bani ,yayi banza daita ya cigaba da
    kallonsa ,”my Lolo ka fito da wayar nan ka bani ,sai juyo
    ya tsura mata ido kawai Yana kallonta da tsumammun
    idanunshi dan haka zuciya ta kawo Mata wuya ta tashi
    tashiqewarta d’aki tare da banko kofa da karfi.
    karfi. Ko cikekken minti goma ba’a yi da shigarta d’aki ba,
    ya tashi ya biyota ,yana bata hakuri “kiyi hakuri bafa
    abinda kike tunani bane ,menene haka muwaddat ? “Da
    Baki sani da wanna halin
    ai yanzu Zaki ce wai wai
    kina tunanin Killa ko ma e eta kirani, Kinga fa kalli
    Wanda ya kirani tana d’a a anunta a kan screen din
    wayar sai taga sunan ab kins najeeb ,tsurawa wayar
    ido tayi ,saboda hango ku
    nta da bata dage kan
    lallai sai taga Wanda ya kirashi a lokacin ba kafin ta baro
    parlour, tasan wata Killa barinta parlour ya shirya haka
    ,shine zai wani zo Yana nuna Mata aiko yayi juyin duniya
    Yana bata hakuri ta fahimceshi “shi fa ba mace ta kirashi
    ba ,bai da wannann time din ,wallahi bata sauraresa ba
    aiko yaji haushi ya barta ya dawo parlour, ya gama
    kallonsa ya kashe tv ya dawo daki ya kwanta ,juya Masa
    baya tayi tana kad’a Masa bombom dinta ba tace ta
    tafasa balle ya kone ” shima yayi banza daita ya janyo
    bargo ya lullu’be musu rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu
    mugun Cima rai Dan Sam batayi tunanin zai Mata haka
    ba a yadda yake maitar sonta ” Koda suka tashi da safe
    yayi Mata mgn dan shi a tsarinsa bai yarda da gaba
    tsakaninsa da iyalinsa ba ,Amman tayi Masa banza da
    shi ,sai dai duk abinda take Wanda danganci abinci da
    Sauran ayyukuna gida duk tayi ,shi Kuma daya ga haka
    Koda yayi breakfast sai yaki fita koina ba ,sai gurin 4 ya
    sake cin abinci ,yayi wanka ya d’an tsaya a d’aki yaki
    fitowa ya sake Mata mgn ,tayi Masa banza shine ya
    kama hanya yayi ficewarsa ,aiko wannan fitar da yayi
    tasa taji zuciyarta kmr ta buga, duk sai taji babu Dadi
    yanzu idan gurin wacce ta kirashi ya tafi fa ? Take
    hawaye ya gangaro mata “Kai mata Mata mu rage kishi
    fa muna son maza ,amman kishinsu zai kashe wasu
    daga cikinmu ,” Allah mu rage kishi sannan mu daina
    Sanya idanunmu akan movement dinsu da wayoyinsu,
    domin kwanciyar hankalinmu. Muryarta cike da kuka
    tace “to me yasa yaki d’aukar wayarsa a gabana ,? “ldan
    dai ba rashin gaskiya ba ,ida
    na da gaskiya ya d’auki
    wayar mana ” ” Kuna dam n agida to meye abun
    zuwa , shin shine a waje?
    a mgnr tana kuka..
    Mmn sudaisbr /> Ko cikekken
    ti goma ba’a yi da
    shigarta d’aki ba, ya tashi yabi ta ,yana bata hakuri
    “kiyi hakuri bafa abinda kike tun i bane ,menene haka
    muwaddat ?
    ‘Da Baki sani da wanna halin ba,
    i yanzu Zaki ce wai
    wai kina tunanin Killa ko mace ne ta kirani, Kinga fa kalli
    Wanda ya kirani tana d’aura idanunta a kan screen din
    wayar sai taga sunan abokinsa najeeb ,tsurawa wayar
    ido tayi ,saboda hango kuskurenta da bata dage kan
    lallai sai taga Wanda ya kirashi a lokacin ba kafin ta baro
    parlour, tasan wata Killa barinta parlour ya shirya haka
    ,shine zai wani zo Yana nuna Mata aiko yayi juyin duniya
    Yana bata hakuri ta fahimceshi “shi fa ba mace ta kirashi
    ba ,bai da wannann time din ,wallahi bata sauraresa ba
    aiko yaji haushi ya barta ya dawo parlour, ya gama
    kallonsa ya kashe tv ya dawo daki ya kwanta ,juya Masa
    baya tayi tana kad’a Masa bombom dinta ba tace ta
    tafasa balle ya kone
    shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu’be musu
    rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan
    Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake
    maitar sonta
    Koda suka tashi da safe yayi Mata mgn dan shi a
    tafasa alle ya kone
    shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu’be musu
    rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan
    Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake
    maitar sonta
    Koda suka tashi da safe yayi Mata
    n dan shi a
    tsarinsa bai yarda da gaba tsakaninsa da iyalinsa ba
    ,Amman tayi Masa banza da shi ,sai dai duk abinda take
    Wanda danganci abinci da Sauran ayyukuna gida duk
    tayi ,shi Kuma daya ga haka Koda yayi breakfast sai yaki
    fita koina ba ,sai gurin 4 ya sake cin abinci ,yayi wanka
    ya d’an tsaya a d’aki yaki fitowa ya sake Mata mgn ,tayi
    Masa banza shine ya kama hanya yayi ficewarsa ,aiko
    wannan fitar da yayi tasa taji zuciyarta kmr ta buga, duk
    sai taji babu Dadi yanzu idan gurin wacce ta kirashi ya
    tafi fa ?
    Take hawaye ya gangaro mata “Kai mata Mata mu rage
    kishi fa muna son maza ,amman kishinsu zai kashe
    wasu daga cikinmu ,” Allah mu rage kishi sannan mu
    daina Sanya idanunmu akan movement dinsu da
    wayoyinsu, domin kwanciyar hankalinmu.
    Muryarta cike da kuka tace “to me yasa yaki d’aukar
    wayarsa a gabana ,?
    ‘Idan dai ba rashin gaskiya ba ,idan Yana da gaskiya ya
    d’auki wayar mana
    Kuna da matanku a gida to meye abun zuwa , shin
    shine a waje?
    ta karasa mgnr tana kuka..
    Mmn sudais

    MUWADDAT PAGE 47
    text them ,ga ka zaka Shiga gida ,kar wacce ta kiraka,
    text her or call her kace Mata kashiga gidanka karta
    kiraka sai idan Kai karita idan kafita, zai fi min sauki
    abinda ban gani ba ya fi min, amman bazai yiwu ace an
    kiraka kana kin d’aukar
    II ba, kana heading phone
    dinka
    “kiyi hakuri baby hakan bazai sake faruwa ba ‘ki ya fe
    min ” babu yadda ta iya tace “Allah ya yafe mu gabad’aya
    . alhamdullahi sun shirya kansu , komai ya daidai a
    tsakaninsu, ta durinta ne dai ta kulle, ta tamke
    kafafuwanta tsab taking bashi , bunayya yana ji yana
    gani haka ya hakura, dan gudun sabon tashin hankali .
    A she ma duk wannan rigimar da suke a she tana d’auke
    da shigar ciki batasani ba ,wata tara daidai
    Muwadda ta haifi d’anta nmj a kasar Spain yaro yaci
    sunan ishaq suke kiransa da bobo
    Shekarar bobo day’a ta sake samun wani ciki a lokacin
    suna Shirin dawowa nigeria.
    bayan dawowarsu kasar haihuwarsu da wata biyar ta
    haifi d’anta sak ubansa , wata biyu tsakani faiza ta
    haihuwa
    bunayya yana kwance muwaddat ta fad’a jikinsa tana
    fad’a masa faiza ta haihu kawai sai taga ya kawar da
    fuskarsa gefe tare da cewa “wa kenan ta haihu ?
    “,wa kenan fa kace my Lolo ?
    ‘ faiza tamu fa nace ta haihu ta haifi nmj ,sai kawai
    taga ya sake kawar da fuskarsa wani gefen
    Ta mirgina gefensa ta koma saitin fuskarsa ,ta sausauta
    muryar kmr mara lafiya “amman Allah ka bani mamaki
    faiza yaya al’ameen ‘yan’uwanamu ne fa,idan ma baka
    had’a komai da yaya al’ameen ba, faiza fa?
    sister did ce uwa day’a uba daya, kaf duniya bani da
    sama daita, itama haka
    “ama ajiye wannan, a tunanina yarda kaga nayi haihuwar
    akram , bobo , dady ,a gabanka a rashin tunanina sai
    naga ko a hanya kaga mai ciki zaka tausaya mata, kayi
    mata fatan alkairi ,to balle wacce ta kasance yaruwarka,
    gaba fa bata da kyau “wake gaba ?
    “ai ni bai isa nayi gaba dashi ba ,huld’a ce dai har abada
    bana bukata dashi saboda banason yawon had’uwarku
    dashi ..tayi shiru tana dubansa cike da mamaki .
    Ya kamo hannuta cikin nasa yana murzawa ” ya kika yi
    shiru?
    “to me kake son nace maka?
    “to shikena Allah ya raya musu
    ta janye hannuta ta tashi ta zauna ya matsota sosai kmr
    zai shige jikinta ,ya rungumo kugunta daga kwance
    dayake “aunty nah kada kiji haushina wallahi ina sonki ne
    fiyye da komai sannan ina da matsanancin kishi akanki
    bana son wasu ma su ganki bare wannan daya ga samu
    yaga rashi, mutumin daya kusan kassara min rayuwa, da
    ba dan Allah nasona ba da tuni na dade da mutuwa
    ‘Ni dai zan fad’a maka gsky idan kaga dama ka d’auka
    ,manzo Allah s.a.w yace baya tare da duk mai raba
    zumuci ,saboda haka Dan girman Allah ka saki zuciyarka
    akan al’ameen, yanzu al’ameen kanwata yake aure ,bani
    da wata halaka dashi byn zumunci ,kuma wallahi nayi
    maka alkwari ko mutuwa kayi bazan auri wani Tsatson
    aleemen ba .
    Kai da kanka kasan ba sakina zakayi ba ,”ra bani, ni dai
    banason ma yawon fitar nan, kina da kyau sosai har kin
    fi matarsa kyau
    “to sai me kasan dai babu aure tsakaninmu ?
    “nasani ‘ka canza dan Allah..
    “Auntyna…..hannuta ta kai ta shafi gashin dake kwance a
    cinyarsa “kar ka manta, nima ina sonka sannan zan
    cigaba da sonka har karshen numfashina
    Nice matarka ta farko ,nice matar daka soma sani diya
    mace a duniya ,duk da haka nasan nan gaba zakayi
    tunani kara aure ,ka auro min wata mu zauna tare ,mu
    dinga sharing dinka biyu ni daita mu raba komai naka
    biyu ,amman duk yadda nake jin kishinka sosai, na
    hakura nake kwabar zuciyata da kishinka, nake rayuwa
    da kai batare da ina tunanin hkn ba bare na d’aukeshi
    nasawa zuciyata kawai saboda ina son mu zauna lafiya
    da junanmu
    Ko kana tunani ni bani da kishi ne “wallahi Muhammad
    Auwal nafi kowa sonka a duk duniyar nan ,amman acire
    ummi ka daina tunanin a yanzu zuciyata na tunanin wani
    nmj byn kai ,kai kad’ai ne a zuciyata ta k’arasa mgnr tana
    sakin kukan shagwa’ba dake tafe da kissa da kara
    raunata zuciyar duk Wanda ya jishi “kana kallona baka
    varda dani bane ?
    Ya janyota jikinsa yana murmushi “stop crying my aunty
    mai son girma yau kuma kece kikewa kaninki kuka ?
    “ta doki kirjinsa cike da shagwa’ba ‘to shikena ya isa na
    yarda na amince dake dari bisa dari kiyi hkr InshaAllahu
    zakiga canji ,amman sai kinyi hakuri saboda ahankali
    komai zai zama normal ya tallabo fuskarta suna
    fuskantar juna “kin hakura ?
    Ta daga kanta “to to kiyi min murmushin nan naki mai
    sanyaye min zuciya tayi murmushin had’e da kissing din
    lips dinsa..
    Duk da wannan mgnr datayi masa bai barta taje ba sai
    ana gobe suna shima tare sukaje suka sauka a hotel,
    Taron suna yayi kyau yaro yasamu sunan Ibrahim shima .
    Bunayya ya canza akan yadda ya d’auki abun , most
    especial daya ji sunan Wanda aka saka
    Kamar dady ya kudurta a ransa, iman da ihsan suma
    suna cika shekara shatakwas zai kawar dasu ya huta
    ,domin har lokacin bai daina jin radadin mutuwar akram
    ba, kullun ya tuna yadda ya dinga masa magiya akan
    yana son aure a lokacin, da zai turasa Spain hawaye ne
    masu zafi suke ziraro masa ko ya yaransa suke?
    ko a wani hali suke?
    “Allah sarki rayuwa Allah ya jikanka Ibrahim allah yasa
    aljanna ce makomarka bazan gushe gurin yi maka addua
    ba…
    cikin wannan halin mumy tashigo ta samesa “ko bata
    tambayesa ba tasan kukan dayake wanda itama har
    lokacin tana jin zafin mutuwar d’anta fiyye dashi, kasa
    zama tayi ta fice daga d’akin wasu daga cikin yaran
    aikinsa masu hankali ya bawa rensu eiman .
    Bangarensu bunayya da muwaddat kuwa duk karshen
    shekaran duniya sai sun fita yawon bud’e ido ,wannan
    karon dai yawon bud’e ido , daga nan su kaiwa su
    muhmud ziyara Wanda hakan ya sake jawo shakuwa
    mai karfi atsakaninsu , yawo yayi dadi kmr koda yaushe
    da suka ba dawo da tsaraba , dan yanxu ma gata
    kwance tana lauyayin wani sabon ciki Wanda yanxu ya
    Shiga wata na uku a jikinta
    Bayan shekara Goma
    Bunayya ya k’ara girma sosai ya zama cikakken
    magidanci mai tsananin kyau da d’aukar hankali Dan a
    lokacin ko cewa akayi bai yi aure ba zaka yarda itama
    muwaddat duk da yaranta biyar yanzu, amman har
    lokacin jikinta a kame yake ,Sam bata bar jikinta ya
    lalace kmr yadda wasu matan keyi ba, haihuwa daya biyu
    kaga sun dawo wani kala
    ,yaran yaya akram muhmud Wanda ya kasance babba ya
    ,yaran yaya akram muhmud Wanda ya kasance babba ya
    ziyaracisu a wannan shekarar , yan’uwa sunyi murna
    sosai ,barin dady da momy sukayi tasawa bunayya
    albarka ,domin shi yayi tsayin daka a cikin lamarin ban
    da shi sai dai rayuwarsu takare akan d’ansu nada wasu
    ya’ya a wata uwa duniya, amman ba zasu gansu ba
    Allah mai yadda yaso yanzu ya’yan muwaddat takwas a
    yanzu maza bakwai mace day’a wace taci sunan ummi
    suna kiranta da mufeedah ,kusan awa day’a kenan data
    tasa mufeedah gaba tana kallonta had’e da tunanin
    rayuwa
    Har kusan karfe takwas na dar kwance take tana
    tunanin sakamakon bakin da b nayya yayi daga London
    abokan karatunsa ne…
    Ta kasa runtsa idanunta saboda rashin maigidanta kusa
    daita, sai wajen 12:00 yashigo ya sameta kwance ya
    karaso gareta inda take kwance ya sunkuyo ya sunbacci
    goshinta ‘Yaya dai aunty nah ?
    tayi murmushi Dan Allah ka daina ce min aunty nan idan
    ba haka kaima zaka dawo yaya
    “kice min mana ai zan fi son hk..taso ki gaya min
    damuwarki kinyi shiru kina faman tunani ,azo a gaya min
    tunanin wa ake yi .
    Ta Dan juya kad’an ta kama hannunsa cikin nata tana
    massaging ahankali ahankali sannan ta yunkura ta Mike
    ta d’auki mufeedah ta kaita d’akin baccinsu, ta dawo
    Wanda lokacin har yashiga wanka ,itama sauya kaya tayi
    Ta kasa runtsa idanunta saboda rashin maigidanta kusa
    daita, sai wajen 12:00 yashigo ya sameta kwance ya
    karaso gareta inda take kwance ya sunkuyo ya sunbacci
    goshinta ‘Yaya dai aunty nah ?
    tayi murmushi Dan Allah ka daina ce min aunty nan idan
    ba haka kaima zaka dawo yaya
    “kice min mana ai zan fi sonh aso ki gaya min
    damuwarki kinyi shiru kin
    n tunani ,azo a gaya min
    tunanin wa ake yi .
    Ta Dan juya kad’an ta kama hannunsa cikin nata tana
    massaging ahankali ahankali sannan ta yunkura ta Mike
    ta d’auki mufeedah ta kaita d’akin baccinsu, ta dawo
    Wanda lokacin har yashiga wanka ,itama sauya kaya tayi
    zuwa na bacci tabi lafiyar gado bayan ya fito ya shirya ya
    kwanta abayanta ya juyo daita suna fuskantar juna “gaya
    min damuwarki ta shige jikinsa” bani damuwar komai
    ,tunaninka ne kawai ke dawainiyya da ruhina ,bayan shi
    tunanin mai zanyi bayan na godewa Allah daya azirtani
    da samu adalin miji tamkarka fatana har aljannah mu
    kasance tare .

    Alhamdullahi Alhamdullahi Alhamdullahi nan muka kawo
    karshen labarin muwaddat abinda nayi daidai Allah ya
    bani lada kuskuren dake ciki kuma Allah ya fe min
    Subahanaka allahumma ashadu allaila a illahah
    astagfiruka wa’atubu ilaik
    Mmn sudais ce

    Note
    error: Content is protected !!