_ποΈTHE SEXY BOSSποΈ_
_(Romantic and comedian)_
Bismillahir rahmanur rahimπ
_ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuΙi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na Ιaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu bata jin ta taΙa zaman aji sau talatin . Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita Ιin lamba Ιaya ce . Amma a idon duniya ganin mai ilimi suke mata ,saboda cika bakin ta.