ABU CIKIN DUHU
A hankali take saukowa daga matakalan jirgin jirgin mai tambarin Nigeria Air way daya sauka a filin jirgin malam Aminu kano. Fuskanta yana saye da bakin glass din ido sai takunkumin dake saye a fuskan nata bayan ta yan samari biyu ne masu tsanin kama suna mara mata baya. Doguwar rigace baka a jikin ta sai gyalen shi data yafe har zuwa kanta takalman…
