SAFIYYA
Episode One: Bon appetite! Breakfast is Served💔 Bismillahir Rahmanir Rahim Ina rokon Allah ya bani ikon rubuta alkhairi, ya hana ni rubuta sharri. Assalamu alaikum dearies ❤️ Fatan munyi azumi da sallah lfy. Allah ya karbi ibadun mu ya sa muna daga cikin yantattun bayin sa Ameen. So, kamar yadda nayi alkawarin rubuta Safiyyah after sallah, gashi nan zanyi kokarin cikawa 😁. Ku dai…
