Dingishin Kwado book 3&4
DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…
