IDAN KAYA YA GAJI….GAMMO MA YA GAJI BOOK 2
LABARI MAI DAƊIN SAURARE Abinda ya faru shine Jiya da daddare da misalin ƙarfe bakwai na dare wata lamba ta kirani cikin ikon Allah na ɗauka sabida ban fiye ɗaga waya ba nafi gane a turo mun saƙon karta kwana. Sai tace dani “Ƴata dan ALLAH hutun da kika ce zaki yi na tsawon kwana goma yayi yawa ki daure zuwa monday in dai…
