MAITAFIYA
By Zahra Tabiu Tsokaci Wata irin gaba ce tsakanin talaka da mai kudi. Mai kudi yana yiwa talaka kallon nesa-nesa, irinka irin wahala, Allah nagode maka ba ni ba ne. Yakan kara yi masa kallon na fi ka, da gumina na nema kai ma sakacinka da mutuwar zuciya ya hana ka ka samu…ka da ka roke ni don baka nan lokacin da na nema! …