💫GABA DA GABANTA 💫 Page1 Cool ce! Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa…
💫 UWA KO UKUBA?💫 ✍🏻M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! EPISODE 1️⃣ Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie…
*_Typing📲_* *_💞AJIYA A DUHU….💞_* *_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_* *_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._ *_Instagram👇🏻_* 🅿️➖0️⃣1️⃣ …….Ƙaddarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne ɗan adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman yaƙin ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar…
*_KALBIM_* _Mamuhgee_ #Zafafabiyar 1 Bismillahir Rahmanirraheem Ina rokon ALLAH Subhanahu wata’ala yanda zan fara littafin nan lafiya cikin aminci da yardarsa ya bani ikon kammalawa cikin kwanciyar hankali da nishadi tareda dacewa lfy Ni da yan uwana gabaki dayanmu.AMIN. Dan Allah ku kasance masu uzuri idan an samu kuskure ko mantuwa da makamantansu,Thank you. ******** ZADEENs HEALTH CEN/SPEACIALIST, WEDNESDAY 1:40Am Tin kafin isowan motocinsu…