You have no alerts.

    BADAKALA

    *Labarin gaske*                   *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *Litattafan marubuciyar* *       *SADAUKARWA GA*      πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ _*AHALI NA*_πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ *Labarin nan ya faru a gaske, sai dai a wurare daban daban, amma na canza garuruwa da sunaye, domin tak’aitawa kar gidajen suyi yawa yasa zan had’a labarin a gida d’aya.* *Nagode da gudummuwarku gareki* _Bismillahir rahamanir rahim_                      _1_ Kamar saukar aradu tsohuwar nan ta d’aga hannu…

    BAHAGON RAYUWA

    BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM DUK KAN GODIYA YA TABBATA GA UBANGIJIN MU SARKIN TALIKAI DA YA KAWO MU WANAN LOKACIN TARE DA BAMU LAFIYA INGANTTACIYA A RAYUWAN MU,    YABO DA GODIYA YA TABBATA GA ALLAH WANDA YAI MUNA NUNFASHI TARE DA MA ABUBUWAN RAYUWA ACIKIN HIKIMOMIN SA YA ALLAH MUNA MASU ROKONKA DAKA BAMU IKON GODE MAKA AKODA YAUSHE MU KASANCE CIKIN BAYI MASU…

    Note
    error: Content is protected !!