Kangin Bauta Na Mansur sufi
Kanagin Bauta Na Mansur sufi Kangin Bauta 1 Littafin yaki Rubuta labari Mansur Usman Sufi Kyawawan samari ne majiya karfin damtse su uku, mai matukar kwarjini da ban tsoro. Na farkonsu yana rataye da waɗansu zaratan takubba guda biyu a gadon bayanshi kuma ya kasance mai matuƙar kaurin jiki fiye da ‘yan uwanshi. Saurayi na biyu yana dauke da wani irin KWARI DA BAKA…