Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Ku Dube Mu na Batul Mamman

    Ku Dube Mu na Batul Mamman Gidan Mal Ali Gidado babban gida ne a cikin karamar hukumar Sumaila dake Kano. Attajiri ne wanda Allah Ya azurta da dabbobi masu tarin yawa. Garken shanu, tumaki da awakinsa bazasu kirgu ba saboda yawansu. Wata katuwar gona ya samu a can bayan gari ya zubesu yana kula da kayansa da taimakon mutane kalilan saboda bazai juri biyan…

    Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan

    Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as…

    Wahalar So na Sa’adatu Bello

    Wahalar So na Sa’adatu Bello 🅿️ 1 ……………Da sauri na hango wani saurayi matashi yana saukowa daga matattakalar bene dake cikin wani k`aton gida wanda zai tabbatar maku cewa naira ta kwanta acikin gida. Wata dattijuwa naga tana kallon saukowarsa tana murmushi mai k`ayatarwa da alama shekarunta zasu kai sitting(60) Amma fa duk da tsufanta bai hana bayyana kyawunta fitowa ba ga kuma kamaninta…

    Note
    error: Content is protected !!