Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah

    Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah           KADDARAH😭 KO SAN XUCIYAH 💖                            Complete               NA UMMUH FATEEMAH                Page *1*  free page        Wani kyakykyawan Wanda baxae wuce shekara 11/12 nagani yarone fari tass mae cikar haeva da kwarjini mae cikakkiyar gira wadda takusa hade kanta mae dara daran idanu  da dogon hanci yanada dan karamin vaki yatashi daga kan gadonsa saboda…

    Jarabta by Maman abd Shakur

    Maman Abd Shakur Jarabta by Maman abd Shakur ……. 1 Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne. “au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba” murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da muryan shi irin ta yara yace “Uncle Khaleel” tsalle…

    Abari Ya Huce by Sumayyah Takori

    Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!! © Sumayyah Takori Litinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babu…

    Note
    error: Content is protected !!