FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar Asibiti ce ,tsaye Fadwaah take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…
FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 2… Tozali tayi da Mami wadda ke tsaye jikin kofa murmushi dauke a fuskarta rungume Mami tayi ta saki ihun murna, Wayyo ddi!Mami sannu da zuwa Mami ina kika baromin sahlaah ?fadwaah ta qarasa mganar gamida bin bayan mamin da kallo matashin saurayine Wanda ba zai wuce shekaru talatin da hu’du da biyar ba a dunia.kallo daya zakayi…
FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa zaman italyn suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ɗaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci ɗaya yayi sanyi yasan dole…