Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Rayuwa da Gibi Chapter 3

    RAYUWA DA GIƁI 3 Batul Mamman💖 Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar. Aure ne na zumunci domin…

    Rayuwa da Gibi Chapter 2

    RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso mu su da plates bari naje.” Tashi ya yi…

    Rayuwa da Gibi Chapter 1

    RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin * Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai…

    Note
    error: Content is protected !!