Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samu…
°°°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA UKU Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a ‘bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata “Wai k’awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d’in nan ya yi miki kyau sosai wannan les din shima ya…
°°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…
°°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan ba har gagararru, wad’anda suka gagari iyayensu, tana…