Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Samarin Bana Chapter 6

    [7:24PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele 👯: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa’da ba kawai…… Yayi saurin katseta da cewa kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani Taja numfashi Tace tunani nakeyi yanxu idan Nace kar kaje gunta baxa kabi umarnina ba kuma ni haka kawai Naji bana san kaje gunta wlhi kaje sai nayi kuka. shiyasa kaga…

    Samrin Bana Chapter 5

    05 [3:01PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Suna tafiyar cikin nutsuwa RAMADAN ya kalli SAILUBAH ka’dan Yace Auntyna ki dinga gyara abu pls kidena  6atawa Tayaya xa’ayi Ki gaya mata tashare mijinta. SAILUBAH Tayi mai banxa Shi kuma yanace sai tayi magana ya qara kallanta Haba mana dan Allah Auntyna ki dinga gyara ki dena 6atawa ki dena xiga mutum yanxu kin xigata akan ta…

    Smarin Bana Chapter 4

    [12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata Aymana tana  MASEEFAR son FAWAS. Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda…

    Samarin Bana Chapter 3

    03 [11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida  Aranar ne aka ‘daura Auran Saudat da mijinta Aminu Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita Tace dan Allah karabu dani kaina namin ciwo Yace haba…

    Samarin Bana Chapter 2

    02 [5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma…… Bata izza xan canta bah ummi ‘yar uwar shi ‘yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu  da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka Ya xuba mata ido dan ya da’de da sanin yarinyar ta fa’da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa Yace ayya lafiya dai…

    Samarin Bana Chapter 1

    [10:45PM, 02/11/2016] Rahamat Nalele: 👯👯👯👯👯 *SAMAREEN*         👯  *BANAH*        👯👯👯👯 *TASU SALAN SOYAYYAR* *Na Rahamat Muh’md Rufa’i Nalele* Part 1….. *Nutsu da kyau me karatu ka karan farkwan labarin nan da kyau kuma kar kayi gigin mantawa. Dan xai temakema wajan gane ya abin xai kasance nan gabah* Sunana  SAILUBAH KASIM. Ina garin KANO da xama awata unguwa da akekira fage Ina da…

    Kwankwason Jimina Part 2

    KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 NA NANA HAFSATU MX ZAFAFA BIYAR 2024 Free page :02 Join our WhatsApp group here __   “Ba kiji ciwo ba ai ko?… Ki dai na tsalle tsalle Amna..” Ta karasa fada tana mai tambayar ta da hannu alamar menene? Amna ta bude dan karamin bakin ta tana furta sunan yafendo a hankali. Ai kuwa bata karasa rufe…

    Kwankwason Jimina Part1

    KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 NA NANA HAFSATU MX ZAFAFA BIYAR 2024 Free page :01 wannan LITTAFI mai suna a sama kirkirarre ne, wasu sunayen, garuruwa, abinci, al’adu da sauran su duk kirkira ce. Idan hakan yayi dai dai da rayuwar wani ko wata… Toh akasi aka samu👌 بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ Join our WhatsApp group here 01 YANKIN BUNZA… Mutanen da suka…

    Gudun Kaddara Part 2

    GUDUN KADDARA HUGUMA PAGE 02 Wani irin kuka da gigitacciyar qara sultana din ta saki tana riqe bibi data qaraso gurin. Tallafe sultana din tayi tana fadin “Ashsha,ashsha,haba maina,me ya hadaku da zafi har haka?kai da nace maka baka ta lafiya?” Ta qarashe maganar idanunta saman fuskar sulatana da tayi jazur. Har cikin tsakiyar ranta takeji kamar ana fusgarta,saboda yadda zallar madarar zafin marin…

    Gudun Kaddara Part 1

    Bismillahir rahmanir rahim 🏃🏽‍♀️ GUDUN ƘADDARA🏃🏽‍♀️ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure ko gyara sai ayi haquri,domin ni banigerian ce😂 N…

    Note
    error: Content is protected !!