Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Nayi Nadama Chapter 6

    Join our WhatsApp group here [4/9, 1:48 PM] β€ͺ  πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡MI,WASMITI…..Page 6⃣ Na Aysha Ali GarkuwaπŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Da garfi ta saki qara gami da fizge hannunta dan azabar da ya ratsata jini kuma a take ya rinqa tsirtowa abinka da farar fata gata da laushi kamar auduga kuka take sosai tana yarfa hannun  tana bubbuga qafafunta a qasa Ahmad kam tuni ya kamo ta ya…

    Nayi Nadama Chapter 5

    [4/9, 1:48 PM] πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ MI,WASMITI…..page 5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu Shiru sukayi cikin maida hankali…

    Nayi Nadama Chapter 4

    [4/9, 1:47 PM] πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡MI,WASMITI…..page 4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amala…

    Nayi Nadama Chapter 3

    πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ MI,WASMITI….. page 3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isa…

    Nayi Nadama Chapter 2

    πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ MI,WASMITI….. page 2⃣        Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Taci gaba da bani lbr su Usman da Rabi,u da Abdul ma Sa,annine hakama Aysha da Amira da Maryam  … Yusuf ya kasance mai zuciya tun yana dan yaronshi sanadin zuciyarshi yanzu haka yana da matsalar ciwon zuciyaπŸ’” tun suna primary school yana dan shekara 6 makarantar su da aka shigar dasu yinifom en makarnar…

    Nayi Nadama Chapter 1

    πŸ•ŒπŸ•‹πŸ„πŸ„πŸ„πŸ„ πŸ“πŸ’«Bismillahirahamanirahim***πŸŒ³πŸ„ Mi’wasmiti.  Page 1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ•ŒπŸ„πŸ„πŸ„πŸ„πŸ„ Tafiya take cikin sauri sauri da Dan sassarfa tana tafe tana Dan mita da holo irin Na tsofaffi da sauri Na dan qarisa gunta Na Dan kalleta a nitse a take Na gano tsohur ba fillatace cikin hikima Na gaidata da yaren fillanci cikin Dan sakin fuska ta amsamin ba tare da ta tsayaba…

    Riqqon Kaka Chapter 6

    RIKON KAKA CHAPTER6 , Ya’ kwantar da ‘murya, “Ayi ‘haquri Hajiya,ai duk abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai duka jikokin ki ne,kua zaki’ iyaβ€˜ hukunta mu idan munyi laifi, β€˜ musamman idan ki ka same mu da rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki qanwa -ta saboda zalunci ba, β€˜sai don laifin da tayi, ta ; kama…

    Riqqon Kaka Chapter 5

    RIKON KAKA CHAPTER5 zaka siyar mawa, to ban siye, ka bani kudina kawai”. β€˜ Sunan qanwarsa da ya ambata shiya bugewa Abubakar ‘dukkanin gaBoBin jiki, jikinsa a sanyaye ya sa hannu ya Ciro kudin a gaban aljihunsa ya mika masa. Ya amsa yana fadar, “Mutanen banza kawai gaku Musulmai amma kuna aikata aikin kafurai, marasa tsoron Allah kawai”. Abubakar dai bai tanka, masa ba.…

    Riqqon Kaka Chapter 4

    RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. “A’a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?” Kaka tace, “‘Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce. “Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?” Ta ce,…

    Riqqon Kaka Chapter 3

    RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki” Rukayyah tace β€œAi nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace”Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi baraβ€œ β€˜Rukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofi…

    Riqqon Kaka Chapter 2

    RIKON KAKA CHAPTER2 Rukayya na tarba bokitin ta, yanβ€œ matan dake tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata. “wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi ba?” . “Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 β€˜ ‘ kakar ki ta zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ‘, idan bata…

    Riqqon Kaka Chapter 1

    RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ β€˜ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance sai…

    Note
    error: Content is protected !!