πͺππππππ 6οΈβ£ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key Ιin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office Ιin nasa. Wayarsa mai Ζyau da Ιaukar ido ya Ιauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yanaβ¦
πͺππππππ 5οΈβ£ _Free pages end_ ………Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko’ina mulmule yake da suminti. BQ Ιin yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata, baya can Ζarshe sashen mahaifinsu Malam Mika’il Idris Mawashi. Sam baya buΖatar shiga cikin gidan balle ya tada hankalin mahaifiyarsa, dan haka ya shige nasu sashen na samari. Daβ¦
π« ππππΌπ πΏπΌππ’π…..!!π« π©ππππ π¨ππ
πππ πππ€π» πͺππππππ 4οΈβ£ ……..Idanun dattijuwar cike da Ζwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata Ιaga Ζafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauΖi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata Ιaki ta gyara kota dafaβ¦
πͺππππππ 3οΈβ£ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard Ιin sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik Ιin ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik Ιin. βRanka ya daΙe Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu Ζamshi ce.β¦
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR βKASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*π₯° Zafafaπ«Άπ₯ *_ALLAH ya gafartama iyayenkuππ_* ππ²π©π’π§π π² π« ππππΌπ πΏπΌππ’π….!!π« π©ππππ π¨ππ
πππ πππ€π» πͺππππππ 2οΈβ£ ……..Ζyakykyawan saurayi ne chocolate color maiβ¦
π« ππππΌπ πΏπΌππ’π…..!!π« π©ππππ π¨ππ
πππ πππ€π» πͺππππππ 1 *Ψ¨ΩΨ³ΩΩ
Ω Ψ§ΩΩΩΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΩΩΨΩΩ
ΩΩ°ΩΩ Ψ§ΩΨ±ΩΩΨΩΩΩ
* _Da sΕ©nan ALLAH, Mai rahama, Mai jin Ζai._ ……..Ζarfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ΖyaΖΖ΄Ζyawar budurwaβ¦
*GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR π€π» Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. ina mik’a sak’on gaisuwar ban girma ga masoyan littafinnan, kuma aminaina na arxiki. Maman Yaseerβ¦
*GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR π€π» Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 9~10 Anas ne ya shigo ‘barayin Sadiya shi da Amadiβ¦
*Mrs Bukhari ce* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR π€π» Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. True life story Kashi na 1 Babi na 7~8 Shiga ‘d’akin daβ¦
*Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* True life story _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR π€π» Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 5~6 A zaune naβ¦
*Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Wannan Labari true life story ne, duk abunda na rubuta, abune daya faru a zahiri,β¦
*GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR π€π» TAKUN FARKO Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin zamantakewar Aure. Kashi na farko Babi na 1~2 Shinfi’daπ Kano 7/2/2010 gidan cike ya keβ¦