Page 06 Sai data fara busar da kanta da ya jiqe,sannan ta shirya cikin wasu cotton kayan bacci masu tsananin taushi,riga da wandon da bai sauka har qasa ba,kadan ya rage yakai idon sahu,ta mulke kanta da turaren gashi kamar yadda ta saba ya zame mata al’ada,hakanan ta shafe jikinta da nau’ikan turarukan da sai zatayi bacci take using nasu. Cikin sofa bed…
*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 6* Present Amjad kamar Abba sule ya buga masa gudumma haka yaji cikin rawar murya da tashin hankali hana shi Ameera da yake neman yi ya fara magana Yana “Abba karka manta kace duk abinda nake so idan har bai fi Karfinka ba zaka min shi,karka manta kafin na tafi karatun nace ma Ina san Ameera kace min kar…
*PAGE 5* Past Hankalin Habu ba Karamin tashi yayi ba da yaga alamar Gwaggo da gaske take so take ya saki Zinatu da yake jin ba zai iya rayuwa batare da ita ba,dan Yana balain Santa kamar ya Ciro ransa ya bata,dan bai kawo ma zai tab’a iya aurenta ba dan a cikin samarinta shine ma talaka san da yake mata yasa duk…
*PAGE 4* Present Anne fada ta rufe Ameera da shi a lokacin da suka hau Napep tana “Da ace nasan haukar da zaki je kimin kenan wallahi ba zan tafi da ke ba sai naje ni kadai na dawo,akan me zaki kifa Mata shinkafa akanta tunda kinsan dan ta wulakanta mu ta kawo abincin ba sai mu ki kallon abincin ba akan me…
*PAGE 3* Past Hanne ce kawai take dokin komawa gidansu Zinatun dan Sule har ga Allah baya san zaman gidan Habun,a bai je neman abu ma a wajensa ba Yana wulakanta shi Ina ga ya koma cikin gidansa ya zauna,yasan sai abinda ya gani dan Zinatu bata da mutunci ko Habu bai wulakanta shi ba yasan Zinatu sai ta wulakanta su. Gwaggo kudin da…
*PAGE 2* Present Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da ta hade rai ta juyo fuska ba wani faraa…
*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa. dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance a gefensa ta tashi zaune itama bakinta d’auke da…
(6) Washe gari asabar aikan Juwairiyya ya iso ta aika ƙaninta Walid tashan mota ya je ya karɓo mata. Da yamma ta shirya tare da Sumayya suna jiran ƙannen Hafiz biyu mata da zasu biyo su tafi tare. Ana idar da sallah la’asar suka shigo gidan da sallamarsu, gaishe da Mama kawai suka yi suka fita ƙofar gida inda motar ɗaya daga cikinsu mai…