Search
You have no alerts.

    Huriyya Chapter 5

    𝗣𝗮𝗴𝗲 5️⃣ “Akwai matukar mamaki ace duk son da Appan Hurriya yake miki ya sake ki, saki fa Iyami?” Amma ta saka hannu biyu ta share hawayen fuskarta. “Ni ma dai ganin nake kamar ba sakin ba ne, saboda ban saka ran ba mutuwa ce zata raba ba, har yanzu tunani nake ko dai boye min yayi? Wata kila na masa wani laifi ban…

    Huriyya Chapter 4

    𝗣𝗮𝗴𝗲 4️⃣ “Innalillahi Wa’inna Ilaihiraji’un” Shi ne abun da Hajiya Binta take ta nanatawa idonta a rufe domin danta be zo mata da labari mai dadi ba, a cikin matansa daga wanda ta rasu har wadanda suke a gidansa yanzu babu wanda take so irin Iyami, domin macece wadda ta san kanta take bata girma take rawar jiki da ita tana kyautata mata kamar…

    Huriyya Chapter 3

    𝗣𝗮𝗴𝗲 3️⃣ “Amma I’m sorry laifin fa duk na Hamad ne shi ba a masa magana ya ji” Amma ta dago da idanuwanta da suka kumbura ta kalleta. “Ke ai kina ji? Kuma ke ce yayarsa ki daina biye masa mana, ki zauna lafiya da dan’uwanki dan Allah, kullum ina fada muku haka amman baku ji, Hurriya ki daina biye masa kina kallon ba…

    Huriyya Chapter 2

    𝗣𝗮𝗴𝗲 2️⃣ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. “Amma na tafi kar na yi latti” Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce “Kya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga latti” Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta da sauri ta goya tare da daukar lunch box…

    Huriyya Chapter 1

    𝗣𝗮𝗴𝗲 1️⃣ Babban gidan sama ne mai dauke da bangare biyar, na farkon da na biyu zuwa na uku da hudu sukansu suna facing din babban gate din gidan. Yayinda dayan wanda shi ne na biyar yake dama da part din hudun, dukannin part din suna da karamin gate da zaka iya hango wanda zai shiga ko ya fita, haka zalika ko wane part…

    Note
    error: Content is protected !!